Home » Chelsea na tattaunawa kan Adeyemi, Man Utd ta cimma yarjejeniya kan De Ligt – BBC News Hausa

Chelsea na tattaunawa kan Adeyemi, Man Utd ta cimma yarjejeniya kan De Ligt – BBC News Hausa

Chelsea na tattaunawa kan Adeyemi, Man Utd ta cimma yarjejeniya kan De Ligt – BBC News Hausa

Asalin hoton, Getty Images

Chelsea na tattaunawa da Borussia Dortmund a kan cinikin ɗan gaban ƙungiyar ta Jamus Karim Adeyemi mai shekara 22. (Bild )

West Ham na sha’awar ɗan gaban Aston Villa Jhon Duran na Colombia, mai shekara 20. (Sky Sports)

Manchester United ta cimma yarjekjeniyar baka da ɗan bayan Bayern Munich, Matthijs de Ligt na Netherlands, mai shekara 24 (Manchester Evening News)

Har yanzu Juventus na sha’awar sayen, ɗan gaba na gefe na Manchester United Jadon Sancho, na Ingila. (Sky Sports)